Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Alexis Sanchez ya kammala tafiya kungiyar Inter Milan ta kasar Italiya da taka leda. Kungiyar Man Utd ce ta sanar …
Tag:
Man Utd
-
Wasanni
Tun kafin tunkarar Barcelona, Wolves tayi waje da Man UTD a kofin FA
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sha kashi a hannun takwararta ta Wolverhamptom Wanderers da ci 2 – 1. Wasan da aka buga a daren yau Asabar 16/03/19 a …
-
A cigaba da wasanni zakarun najiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dake kasar Spaniya zata kara da kungiyar Manchester United ta kasar Ingila a zagayen daf da kusa dana …
-
Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan dan wasa Maroune Fellaini. Rahotanni sun nuna cewa kafin a rufe kasuwar cinikayyar ‘yan …
