Home LabaraiAllah yayiwa mahaifiyar Sheikh Aminu Daurawa yasuwa

Allah yayiwa mahaifiyar Sheikh Aminu Daurawa yasuwa

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

Mahaifiyar shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta rasu.

Mahaifiyar Daurawa ta rasu ne a yau Alhamis 29 ga watan Jumada Akhir shekarar 1440.

Za’ayi jana’izarta a gidan Malamin dake unguwar ‘yar akwa a cikin birnin Kano.

Allah ya jikanta ya mata rahma.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00