(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Zaben Gwamnoni: Ku zabi gwamnonin da jam’iyyar APC ta tsayar takara kawai – Buhari

Karatun minti 1

Zababben shugaban kasar Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘Yan Najeriya da su sake fitowa ranar Asabar domin zaben gwamnonin.

Shugaba Buhari ya kuma yi kira da al’ummar Najeriya da su zabi duk wani dan takarar da jami’iyyar APC ta tsayar a matakin gwamna dama ‘yan majalissun jaha.

“Ina kara da mu fito ranar Asabar 9 ga watan Maris mu zabi ‘yan jami’yyar APC SAK.”

Shin shugaba Buhari ya buga tambarin sake zaben gwamnonin da basu tabuka wani abun azo-agani a shekara hudu da sukayi na gudanar da mulkin jihar su ba, ko kuma wadanda ake zargi da karbar rashawa musamman irinsu Gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje?

Zaku iya bayyana ra’ayoyinku a shafinanmu na sada zumunta, Facebook, Twitter da Instagram na Dabo FM

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog