Hukuncin mutum ya kashe kansa tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa daga masallacin Ansaru Sunnah da ke karamar hukumar Fagge a birnin jihar Kano. Huɗubar Juma’a ta yau. 12/ 4/1442. …
Daurawa
-
Taskar Malamai
Sanyi: Gwauraye masu kwanan Shago, yin matashi da Galan, wanka da Buta abin tausayi ne -Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Aminu Ibrahim Daurawa, malamin addinin Islama a arewacin Najeriya, ya bayyana Maza wadanda basu da aure a matsayin abin tausayi a irin wannan lokaci na sanyi. DABO FM ta …
-
Taskar Malamai
Ana ta kama masu wakokin nanaye an bar masu barna da sunan addini suna zagin Allah – Sheikh Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa, yayi kira tare da yin suka akan Hukumar tace fina-finai da wakoki ta jihar Kano. Ya bayyana cewa ana kama …
-
Labarai
Kwartanci da Munafurci yayi yawa tsakanin Ma’aurata masu amfani da wayar hannu – Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa a yan kwanakin nan maganar kwartanci da munafurci da boye-boyesunyi yawa tsakanin ma’auratan dake amfani da wayar Hannu. Duk da dai cewa Sheikh …
-
Babban kwamandan hisbah na jihar Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya ajiye aiki a hukumar a matsayinshi na kwamandan rundunar. Malamin tare da wasu abokanshi sun bada sanarwar ajiye aikin …
-
Mahaifiyar shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta rasu. Mahaifiyar Daurawa ta rasu ne a yau Alhamis 29 ga watan Jumada Akhir shekarar 1440. Za’ayi jana’izarta a gidan …
-
Labarai
Kano: Ganduje ya tsige Sheikh Daurawa daga mukamin kwamandan Hisbah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jiya Talata, 19/02/2019, wasu majiyoyi daga jihar Kano suka rawaito matakin da gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje, khadimul Islam ta dauka na korar babban sakataren Sheikh …
