1
Sarkin Shanun Shinkafin jihar Zamfara, Dakta Sulaiman Shuaibu Shinkafi ya bayyana a wata hira da yayi da shashin Hausa na BBC, inda ya ce jami’an tsaro basa kawo musu daukin komai.
Danna alamar lasifika domin sauraron hirar
