0
Amina Amal, jaruma a masana’antar Kannywood ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya domin neman hakkinta.
Amina Amal ta fitar da takarda dauke da saka hannunta tare da jerin sunayen Lauyoyin da zasu kareta a gaban kuliya manta sabo

Takarda daga Kamfanin Amina Amal
“Ni Amina Muhammad Amal, nayi wannan rubutu ne domin shirye-shiryen da nake na daukar wadannan Lauyoyin don yin aiki a madadin kaina bisa wulakanci da cin zarafin da wata Hadiza Gabon tayi min.”
Don jin meya faru a baya, karanta wannan labarin:
[irp posts=”7213″ name=”Gobara a KANNYWOOD: Hadiza Gabon ta mammari Amina Amal, bisa zarginta da neman yi mata lalata”]
