Hotunan Daurin Auren Abba, angon shekara 17 “Angon Shekara”

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

Kamar yadda sanarwa ta gabata na ranar daurin Auren Abba, yaron nan dan shekara 17 daya auri ‘yar shekara 15, yau Lahadi 21 ga watan Afirilun 2019, cikin ikon Allah Abba ya zama ango.

[irp posts=”7618″ name=”Abin Yazo: Lahadi, 21 ga Afirilu, Za’a Daura auren Abba da Rufai’atu”]

GA wadansu daga cikin hotunan bikin:

57787317 114625069731214 8428288285958564298 n 1 - Dabo FM
Ango Abba tare da wadansu daga cikin magabatanshi. Hoton Nazbeen
WhatsApp Image 2019 04 21 at 8.45.59 PM 1 - Dabo FM
WhatsApp Image 2019 04 21 at 8.45.59 PM - Dabo FM

Abba dai ya angonce tare da amaryarshi Rufa’atu yau Lahadi, an gudanar da daurin auren ne a jihar Sokoto da misalin karfe 11 na safe.

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00