Alkaluman ‘Corona Virus’ ya zama 30 bayan sake tabbatar da 3 a yammacin Lahadi

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 3 da yammacin yau Lahadi.

KAmar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 30.

Da yammacin yau da misalin karfe 5:28, an sake samun masu dauke da cutar ‘Corona Virus’ guda 3 a jihar Legas, jimillar wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 30.”

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00