0
Mahaifiyar shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta rasu.
Mahaifiyar Daurawa ta rasu ne a yau Alhamis 29 ga watan Jumada Akhir shekarar 1440.
Za’ayi jana’izarta a gidan Malamin dake unguwar ‘yar akwa a cikin birnin Kano.
Allah ya jikanta ya mata rahma.
