Kiwon Lafiya Labarai

Bireziyar acuci maza na sanya cutar daji – Dr Habiba Ismail

‘Push up bra’ shine sunan da ake kiran bireziyar acuci maza, inda Kwarrariyar likita a asibitin Spacialist dake jihar Bauchi, Dr Habiba Ismail tayi kira da mata dasu guji irin wannan rigar mama da ke hana jini ratsa jiki.

Dr Habiba tayi wannan kira ne lokacin da take zanrawa da kafar yada labaran News Agency of Nigeria (NAN) a Bauchi.

Ta kara da cewa “wannan bireziyar da yanzu ake yayi tana dauke da wani karfe da ke hana jini ya zagaya a sassan jikin dan dam.”

Dr tace “rashin ratsawar jini sassan jikin yana saka ‘ailment’ wanda dangi ne na cututtukan mama da suke kawo cutar daji.”

Karin Labarai

UA-131299779-2