Amfanin Danyen Kwai Kwai ya na daga cikin nau’in abinci mafi kara lafiya a duniya. Yana dauke da sinadarai masu matukar muhimmanci da suke kara wa dan adam lafiya sosai. …
Kiwon Lafiya
-
Gwamnatin Najeriya ta haramta siyar da tabar sigari a dai-dai a dukkanin inda aka sahale a siyar da taba, sai dai a siyar da kwalin gaba daya. Gwamnatin tayi dokar …
-
Hukumar Lafiya ta Duniya ‘WHO’ ta ayyana cewa a yanzu babu sauran cutar Shan Inna da ta rage a Najeriya. DABO FM ta tattara cewar a ranar Alhamis, hukumar WHO …
-
Kiwon Lafiya
Ko kunsan laifi ne siyar da tabar sigari ɗai-ɗai a Najeriya saboda gurbacewar yara?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin Najeriya ta haramta siyar da tabar sigari a dai-dai a dukkanin inda aka sahale a siyar da taba. Gwamnatin tayi dokar ne bisa arhar da tabar tayi wanda dalilin …
-
Kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya (MAN), ta bayyana cewa ta kammala shirye-shiryen fara gagarimin aikin dashen zogale a kadadar gonaki daban-daban a kananan hukumomi 774 na Najeriya. Shugaban Kuniyar MAN, …
-
Wani kwarerren likitan hakora dake Jami’ar Maiduguri jihar Barno Lawal Balami shine ya tabbatar da haka inda ya kara da cewa rashin sani na daga ciki matsalolin dake haddasa cututtukan …
-
BincikeFasahar MatasaLabaraiMatsalarmu a YauSanarwa daga Al’umma
Yadda za mu kare kan mu daga kamuwa da cutar zazzabin ‘Lassa’ -Dr Abdul’aziz T. Bako
Zazzabin Lassa, ciwo ne da kan iya jawo mutum ya rika zubar da jini ta kowace mafaka (hanci, baki, ido, da sauransu), har ma Idan abin ya zo da ajali, …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Zazzabin ‘Lassa’ yayi sanadiyyar mutuwar manyan Likitoci 2 a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu manyan Likitoci dake aiki a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano a Kano, sun gamu da ajalinsu sakamakon kula da wata baiwar Allah da ake zargin tana dauke da …
-
Labarai
Yayin da take yi wa Maza illa, ‘Agwaluma’ tana yi wa mata maganin cutar cizon Sauro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan bincike da masana lafiya sukayi akan illar da ‘Agwaluma’ take yi wa Maza na rage musu karfin jima’i, binciken ya tabbatar da babban al’fanunta ga jikin iyaye Mata. DABO …
-
Masu bincike kan magunguna sun tabbatar da cewa ‘African Star Apple’ wadda a yaren hausa aka fi sani da Agwaluma tana dakushe karfin maza. Rahoton Dabo FM ya bayyana cewa …
-
Kungiyar likitocin hakora na Najeriya (NDA) ta hori duk masu fama da cutar siga wato (Diabetes) da su rika gaggauta zuwa asibiti a rika yi musu gwajin jini tare da …
-
Sakamakon wani nazari mai dumi-dumi da aka gabatar a kasar Canada ya nuna mana cewa, a cikin mutane wadanda suke kwanciya a asibiti sakamakon kamuwa da ciwon nimoniya, masu kiba …
-
Idan ana maganar kula da lafiyar jiki, to ababe biyu ne suke tasowa; ko dai ayi riga-kafi, ko kuma shan magani. Kowa dai ya san yanda ake yi wa Riga-kafi …
-
Wani Likita a kudancin kasar Indiya, ya samu nasarar ciro Kifi a cikin hancin wani Yaro a kasar Indiya. DABO FM ta tattaro cewa; Yaron ya gamu da iftila’in shigewar …
-
‘Push up bra’ shi ne sunan da ake kiran bireziyar da ake wa lakabi da ‘a cuci maza’. Kwarrariyar likita a asibitin Spacialist dake jihar Bauchi, Dr Habiba Ismail, tayi …
-
Masana kiwon lafiya na Jami’ar Basel dake kasar Swizalan sun binciko cewa shan koren shayi yana kara kaifi da karfin basira. Masanan sun kara da cewa Shan Koren Shayi yana …
-
Kiwon Lafiya
Cin Nama yana kara yawaitar wari a jikin ‘Dan Adam – Masana
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasana kiwon lafiya sun binciko cewa cin Jan Nama, ma’ana naman babbar Dabba yana kara wari a jikin Dan Adam. Wari a jiki ‘Dan Adam yana zuwa ne a lokacin …
-
Kiwon Lafiya
Yin wanka kullin yana kawo matsala ga jikin ‘dan Adam – Masana
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasana lafiyar fata sun bayyana cewa yin wanka a kulli yana baiwa jikin ‘dan adam matsala. DABO FM ta binciko wani bincike da Likitocin kula da lafiyar fata na duniyar …
-
Kiwon Lafiya
Mata masu tabin hankali a Najeriya sunfi ‘yan kasar Canada, Morocco da Andalus yawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBinciken masana lafiya a Najeriya ya nuna cewa daga cikin mutane miliyan 201 ‘yan Najeriya, mutane miliyan 60 ne suke da tabin hankali. “Ciwon Hauka a Najeriya yana karuwa sosai. …
-
Kiwon Lafiya
Mata sama da miliyan 36 ne ke fama da tabin hankali a Najeriya – Bincike
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBinciken masana lafiya a Najeriya ya nuna cewa daga cikin mutane miliyan 201 ‘yan Najeriya, mutane miliyan 60 ne suke da tabin hankali. “Ciwon Hauka a Najeriya yana karuwa sosai. …
