Copyrighted.com Registered & Protected

Hotunan Daurin Auren Abba, angon shekara 17 “Angon Shekara”

Kamar yadda sanarwa ta gabata na ranar daurin Auren Abba, yaron nan dan shekara 17 daya auri ‘yar shekara 15, yau Lahadi 21 ga watan Afirilun 2019, cikin ikon Allah Abba ya zama ango.

Masu Alaƙa  Abin Yazo: Lahadi, 21 ga Afirilu, Za'a Daura auren Abba da Rufai'atu

GA wadansu daga cikin hotunan bikin:

Ango Abba tare da wadansu daga cikin magabatanshi. Hoton Nazbeen

Abba dai ya angonce tare da amaryarshi Rufa’atu yau Lahadi, an gudanar da daurin auren ne a jihar Sokoto da misalin karfe 11 na safe.

Bayyana ra'ayi a sahafinmu na Facebook

Gargadi

Ba'a yarda wani kamfanin Labarai ko shafi yayi amfani da Rahotanninmu ba tare da tuntubarmu ba. Tuntube mu ta "submit@dabofm.com
%d bloggers like this: