Shekarau ya kammala kada kuri’arshi a zaben shugaban majalissar Dattijai

by Dabo Online
0 comments

Malam Ibrahim Shekarau, Zababben Sanatan Kano ta tsakiya na jami’iyyar APC ya kammala zaben shi na yau a zauren majalissar dattijai.

7DC1E6B7 B375 4A92 9035 9DBE64EBD2FE - Dabo FM

Shekarau tare da sauran sanatocin jihar Kano, Barau Jibrin da Kabiru Gaya, sun kada kuri’artasu ce bayan da na Kaduna suna kammala kada tasu kuri’a.

Ranar Talata dai ake rantsar da sabbin sanatocin tare da zabar shuwagabannin da zasu jagoranci majalissar na tsawon shekaru 4.

C411BF37 C99B 452D B08F 0851C6F654AF - Dabo FM

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00