‘Dan shekara 32 ya zama kakakin majalissar jihar Oyo

Karatun minti 1

Adebo Ogundoyin, mai shekaru 32 na jami’iyyar PDP ya zama kakakin majalissar jihar Oyo ta 9.

Ogundoyin ya zama kakakin majalissar babu hamayya inda ya samu kuri’a 26.

Jami’iyyar PDP ce dai take da rinjaye a majalissar jihar ta Oyo inda take da mambobi 26, APC tana da 5.

Sauran labarin na zuwa….

Karin Labarai

Sabbi daga Blog