Shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan, Adamu Bulkachuwa (APC, Bauchi) tare da tsohon gwamnan jihar Kano, sanata Ibrahim Shekarau (APC, Kano) na cikin ‘yan majalisar da suka shekara guda cif ba …
Shekarau
-
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce yana aiki ta karkashin kasa domin ganin an samu masalaha tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. …
-
Labarai
Kudaden da ake bamu ‘basu taka kara sun karya ba’ – Sanata Shekarau
by Raihana Musaby Raihana MusaMallam Ibrahim Shekarau, sanatan Kano ta tsakiya a Najeriya, yace akwai bukatar gwamnatin tarayya ta kara yawan kudaden da take baiwa yan majalissun dokokin domin ayyukan mazabu. Mallam Shekarau yace …
-
Tsohon gwamnan jihar kuma Sanatan Kano ta tsakiya, Mallam Ibrahim Shekarau, ya soki lamirin rushe Masallaci da gwamnan jihar Ribas yayi a makonni da suka gabata. DABO FM ta binciko …
-
Siyasa
Nayi rantsuwa da nufin isar da aikenku, zan sauke nauyinku da sahalewar Allah – Dr Shekarau
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMalam Ibrahim Shekarau, sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalissar dattijan Najeriya wanda aka rantsar ranar Talata. Malam Shekarau ya bayyana haka ne jim kadan bayan rantsar dashi a …
-
Labarai
Shekarau ya kammala kada kuri’arshi a zaben shugaban majalissar Dattijai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMalam Ibrahim Shekarau, Zababben Sanatan Kano ta tsakiya na jami’iyyar APC ya kammala zaben shi na yau a zauren majalissar dattijai. Shekarau tare da sauran sanatocin jihar Kano, Barau Jibrin …
-
-
Zababben sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Mal Ibrahim Shekarau yayi rashin nasara a akwatin kofar gidanshi dake Giginyun karamar hukumar Nassarawa. Ga yadda sakamakon ya nuna. …
-
Tsohon gwamnan jihar kuma dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya karkashin jami’iyyar APC, Mal Ibrahim Shekarau yace baya tsoron karawa da abokin takararshi wanda Kwankwaso ya fitar. A jawabin nashi, …
