Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya jagoranci wani taro na kaddamar da wasu ayyuka guda 6 da Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami, ya yi. An gudanar da taron …
Pantami
-
Labarai
Pantami ya dakatar da wani matashi daga yi masa ‘nasiha’ a Twitter
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan Sadarwa na Najeriya Dr. Isa Ali Pantami, ya dakatar da wani matashi a shafinshi na Twitter bayan ya aike masa da sakon nasiha da jan hankali. Ministan ya dakatar …
-
Labarai
Pantami ya fitar da sabbin tsarukan rijistar layin waya don inganta tsaro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan sadarwa da tattalin arzikin na’ura, Dr Isah Ali Pantami, ya fitar da sabon tsarin rijistar layukan waya biyo bayan tabarbarewar harkokin tsaro a Najeriya. A wata sanarwar mai dauke …
-
Labarai
Pantami ya bada umarnin rufe layuka miliyan 9 da ake siyarwa ‘Masu Rijista’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan Sadarwa na Najeriya, Dr Isah Ali Pantami ya baiwa hukumar kula da harkokin sadarwar ta NCC umarnin kulle layukan da ake siyarwa masu Rijista. Ya bayyana a rufe layukan …
-
Labarai
Zamu tabbata fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 50 daga kunchin Talauci – Dr Pantami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan Sadarwar Najeriya, Dakta Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa zasu yi aiki tukuru wajen cika burin shugaban Najeriya, Muhhammadu Buhari domin ccire yan Najeriya miliyan 50 daga kangin Talaucin …
-
Labarai
Sheikh Dr Isah Ali Pantami – Sabon Ministan Sadarwa a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dr Isah Ali Pantami, a matsayin sabon Ministan Sadarwa a Najeriya. DABO FM ta tattaro cewa; a ranar Laraba, 21 ga watan Agustar 2019, …
-
An haifi Dr Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a unguwar Pantami dake Gombe, jihar dake Arewa maso Gabashin Najeriya. Isa Pantami ya kasance ‘da …
-
Taskar Malamai
In Sarki ya kira dan siyasa mutumin kirki, masu hamayya zasu ce yana goya masa baya – Dr Pantami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama sarakunan gargajiya saboda irin amfanin da suke yiwa al’umma. DaboFM ta tattara bayanai a …
-
Taskar Malamai
Yazamana dole ‘yan siyasa sun girmama Sarakunan Gargajiya – Dr Pantami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama sarakunan gargajiya saboda irin amfanin da suke yiwa al’umma. DaboFM ta tattara bayanai a …
-
Taskar Malamai
Bayan maganganu da tuhumar mantawa da talaka, a karshe, Dr Pantami ya fashe da Kuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da karatun tafsirin Al-kur’ani mai girma da Sheikh Dr Isa Ali Pantami yake gabatarwa a cikin watan Ramadan, wanda yake gudanarwa a garin Abuja, jiya 9 ga watan …
-
Taskar Malamai
Sheikh Pantami yayi kira da acigaba da goyawa Buhari baya don cigaban Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShashin Hausa na Jaridar Leadership ya rawaito Sheikh Pantami yana tsokaci tare da kiran Malamai su marawa shuwaganni baya a wani taro daya halarta na bitar maluman Izala da zasu …
