APC tayi rashin nasara bayan kotu ta tabbatar da Darius Ishiaku na PDP a matsayin halastaccen gwamnan Taraba

Kotu dake sauraron kararrakin zabe tayi watsi da karar Abubakar Danladi, dan takarar gwamnan jihar Taraba,…

PDP ta kalubalanci Buhari ya bayyanawa ‘yan Najeriya kadarorinshi na gaskiya idan ya cika baya rashawa

Babban jami’iyyar hamayya ta PDP ta kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da mukarrabinshi, Farfesa Yemi…

‘Yan Majalissar jiha guda 6 a jihar Imo sun sauya sheka zuwa PDP

‘Yan Majalissar jiha guda 6 a jihar Imo sun sauya sheka zuwa jami’iyyar PDP a yau…

PDP, NRM sun lashe dukkanin kujerun mulki na jihar Zamfara a karon farko

Jami’iyyar PDP ta lashe dukkanin kujerun mulki a jihar Zamfara a karon farko tin kafa jamhuriyya…

Adamawa: Ganduje, El- Rufa’i na shirin kawo ‘Yan Sara-Suka domin tafka magudi – PDP

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Jami’iyyar PDP reshen jihar Adamawa, ta zargi jami’iyyar APC wajen…

Har yanzu Abba Kabir Yusuf muka sani a matsayin dan takarar gwamnan PDP – INEC

A yammacin yau na ranar alhamis, wata babbar katu dake zaune a jihar Kaduna, ta tabbatar…

Abba Kabir Yusuf ne sahihin dan takarar jami’iyyar PDP – PDP Kano

Bayan raɗe-raɗin da yayi yawo a kafafen sadarwa dama wasu manyan jaridun Najeriya na cire sunan…

Kotu ta cire sunan Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PDP

Wata Kotu mai zaman kanta a jihar Kano ta ruguje Abba Kabir Yusuf a matsayin dan…

Zaben2019: Ba’a kama wani matashi ‘dan PDP da bugaggen sakamakon zabe ba, labarin bogi ne – Hukumar ‘Yan sanda

Hukumar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom tace rahotan da ake ta yadawa a kafafen sada zumunta,…

Bukoula Saraki yayi rawar banjo a Lagos

Shugaban majalisar dattijan Najeriya, Dr Abubakar Bukoula Saraki ya tiki rawa tare da sauran manyan ‘yayan…

Rikici ya barke a taron Atiku na jihar Legas

Wasu matasa sun tada hargitsi a taron da jami’iyyar PDP tare da dan takarar shugaban kasar…

Bata gari sun kone ofishin PDP a Kano

Bayan gudanar da babban gangami na tarbar dan takarar shugabancin kasa inuwar jami’iyyar PDP jiya Lahadi…