Jarumar Indiya ta ki kula Ali Nuhu bayan ya tayata murnar cika shekaru 31

A cikin lamari irin na gaba da gabanta, Fitaccen jarumin fina-finai a Najeriya, Ali Nuhu, ya sha kunya bayan da jarumar Fim ta kasar Indiya ta share shi bayan... Read more »

Ko dan darajar sunan Ali Nuhu dana sakawa ‘da na, bai kamata ya kaini Kotu ba – Zango

Fitaccen jarumin Kannywood, Adamu Zango ya bayyana rashin jin dadinshi bisa yacce jarumi Ali Nuhu ya kaishi gaban kotu. Adam Zango yace lallai Ali Nuhu ya bashi kunya matuka,... Read more »

Gobara a KANNYWOOD: Adam A. Zango ya zazzagi Ali Nuhu

Rigima ta barke tsakanin manya kuma fitattun jarumawa a masana’antar Kannywood, Adam A Zango da Ali Nuhu. Ba wannan ne karon farko da jarumawan sukan samu sabani ba, saidai... Read more »