Alhaji Buba Galadima, shugaban tsagin R-APC ya bayyana cewar baya bukaci sasantawa tsakaninshi da shugaba Muhammadu Buhari. Da yake tattaunawa da jaridar Independent a ranar Laraba, Alhaji Buba Galadima yace …
Buba Galadima
-
Labarai
Na zabi Kwankwaso a zaben fidda gwanin APC na 2015 don nasan yafi Buhari chanchanta – Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar Najeriya a tutar jami’iyya PDP, Buba Galadima, ya bayyana dalilinshi na zaben Sanata Rabi’u Kwankwaso a zaben fidda gwanin …
-
Buba Galadima ya bayyana wannan ne a wata hira da ya yi a Jaridar New Telegraph inda yace da Buhari ya tsaya kan manufofin da aka san shi da su …
-
Siyasa
Nafi gwamnatin Buhari amfani a wajen talakawa da al’ummar Najeriya – Buba Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBuba Galadima, Dan gwagwarmaya, shugaban tsagin R-APC, daga cikin masu ruwa da tsaki a tafiyar Alhaji Atiku Abubakar, yace yafi yiwa talakawan Najeriya amfani akan gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. Buba …
-
Siyasa
Har ‘Yan Boko Haram ‘yan APC suka zama don su rubutawa kansu kuri’a- Buba Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban R-APC, kuma daya cikin ‘yan kwamitin yakin neman zaben Alhaji Atiku Abubakar, Engr Buba Galadima yace sun kammala dukkanin shirun da suka shirya domin dawo da zaben da aka …
-
Shugaban tsagin R-APC kuma mai magana da yawun ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Buba Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron a yammacin yau Lahadi. Jaridar Daily …
-
Siyasa
Zaben2019: Idan Ubangiji ne zai kirga kuri’u babu yadda Buhari zai iya cin zabe – Buba Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban tafiyar R-APC, jigo a yakin neman zaben Atiku Abubakar, tsohon na hannun damar shugaban kasa Muhammadu Buhari yace babu yadda za’ayi shugaba Buhari ya samu nasara. Buba Galadima yayi …
