Copyrighted.com Registered & Protected

Jami’an tsaro sun cafke Buba Galadima

Shugaban tsagin R-APC kuma mai magana da yawun ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Buba Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron a yammacin yau Lahadi.

Jaridar Daily Nigerian ta rawaito kamun Alhaji Buba Galadima ta hannun ‘yar gidan Buba Galadima, bayan da tace an tare shi a cikin mota a yayin da yake tafiya zuwa wani uzuri a unguwar Wuse.

 

Sauran labari na zuwa.

%d bloggers like this: