Babban Bankin Najeriya, CBN ya gargadi Najeriya cewa yawan bashin da ake ciwowa da sunan ayyukan inganta tattalin arziki, ya na neman zama luma wa ciki wuka, matsawar gwamnatin tarayya …
CBN
-
Labarai
N30 kacal Banki zai caji wanda ya cire N501,000 a asusun Banki -CBN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban bankin Najeriya, CBN, yayi karin haske a game da sabuwar dokar cajar wadanda suka saka ko cire kudi sama da N500,000 daga asusun banki a Najeriya. Da kuma sama …
-
Labarai
N20 kacal Banki zai caji wanda ya sanya ko cire N501,000 a asusun Banki -CBN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban bankin Najeriya, CBN, yayi karin haske a game da sabuwar dokar cajar wadanda suka saka ko cire kudi sama da N500,000 daga asusun banki a Najeriya. A makon da …
-
Labarai
Ingantattun hanyoyin kaucewa biyan sabon cajin kudin Banki da CBN ta kakaba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’amarin sanya carjin sanyawa da cire kudin da suka kai kimanin N500,000 da babban bankin CBN ya fito dashi ta janyo cece-kuce a cikin al’umma. Duba da cewa babban bankin …
-
Labarai
CBN zata dauki dukkanin ‘yan jihar Ebonyi masu matakin ‘First Class’ a Economics aiki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban bankin Najeriya, CBN, ya sanya hannu kan daukar dukkanin ‘yan jihar Ebonyi wadanda suka kammala karatu da matakin ‘First Class’ a bangaren ‘Economics’ aiki kai tsaye. Kwamishinan yada labaran …
-
Labarai
Akwai yiwuwar Najeriya ta sake komawa cikin matsin tattalin arziki ‘Recession’ – CBN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan babban bankin kasa, Godwin Emefiele ya bayyana cewa Najeriya za ta iya kara komawa kangin matsin tattalin arziki idan ba’a dauki matakin gaggawa wajen samar da ayyukan yi a …
-
Labarai
Majalissar Dattijai ta tabbatar da sake nada Emefiele a matsayin gwamnan CBN bisa kudirin shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar dattawan Najeriya, ta aminta da bukatar shugaba Buhari na sake nada gwamnan bankin Najeriya, ‘CBN’ domin cigaba da jan ragamar bankin a shekaru 5 masu zuwa. Jaridar Punch ta …
