Home LabaraiN20 kacal Banki zai caji wanda ya sanya ko cire N501,000 a asusun Banki -CBN

N20 kacal Banki zai caji wanda ya sanya ko cire N501,000 a asusun Banki -CBN

by Dabo Online
0 comments

Babban bankin Najeriya, CBN, yayi karin haske a game da sabuwar dokar cajar wadanda suka saka ko cire kudi sama da N500,000 daga asusun banki a Najeriya.

A makon da muke ciki dai babban bankin ya kakaba sabuwar dokar wacce ta fara tim ranar 17 ga watan Satumbar 2019, a yunkurin da bankin yace yanayi na rage amfani da takardar kudi.

Babban bankin ya bayyana cewa; Wanda ya sanya N501,000 a cikin asusu, banki zai dauki kaso 2 a cikin Naira dubu dayar data hau kai na adadin data kayyade kadai, wanda a lissafi ya kama N20.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00