Ƙungiyar Kano Pillars da a ke wa take da ‘Sai Masu Gida’ sun samu nasara a kan takwararsu ta Ifeanyi Ubah a yau Litinin a gasar Firimiya League ta Najeriya. …
Kano Pillars
-
Labarai
Kungiyar Kano Pillars ta ‘kunyata Kanawa’ a wajen kaddamar da Rigar wasannin kakar 2020-2021
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jiya Alhamis, Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta fitar da sabbin rigunan da kungiyar za ta taka leda da su a kakar wasannin shekarar 2020-21. DABO FM ta …
-
LabaraiWasanni
Kano Pillars ta lallasa Jigawa Golden Stars da ci 2 da nema
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta lallasa takwararta ta jihar jihar Jigawa wato Jigawa Golden Stars da ci 2 babu ko daya a cigaba da bugun wasanni ajin Firimiya. …
-
Wasanni
An samu raunuka da dama bayan farwa magoya bayan Kano Pillars a Katsina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu fusatattu matasa da ake zargin magoya bayan kungiyar kwallon kafan Katsina United ne sun tsare yan wasa da ma’aikatan kungiyar na tsawon awanni bayan tashi daga yin canjaras a …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar lashe kofin kalubale na Najeriya bayan ta doke kungiyar Niger Tornadoes a bugun daga kai sai mai tsaron gida. An dai …
-
Wasanni
LMC ta dakatar da Rabi’u Pele na Kano Pillars, wasanni 12 bisa yunkurin yiwa alkalin wasa dukan kawo wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineLMC ta dakatar da dan wasan Kano Pillars, Rabiu Pele, wasanni 12 bisa yunkurin yiwa alkalin wasa dukan kawo wuka. Hukumar LMC ta kama Rabi’u Ali Pele da karya dokar …
-
Wasanni
Anci tarar Kano Pillars miliyan 8 bisa janyo rigima ana tsaka da wasa a jihar Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar gudanarwar gasar Firimiya ta NAjeriya, taci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tsabar kudi Naira miliyan 8, bisa rashin da’a da magoya bayanta sukayi yayin gudanar da wasansu …
