0
Yau Juma’a ne Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya cika shekara 12 da rasuwa.
An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a Kano, a ranar 13 ga watan Afrilun shekarar 2007.
