Allah yayiwa mahaifiyar Sheikh Dr Mansur Abdullahi Sokoto rasuwa a yau Asabar 8 Sha’aban shekarar 1440, wanda yayi dai dai da 13 ga Afirilun 2019.
Mun samu labarin rasuwar ta daga wajen Sheikh Dr Isa Ali Pantami, wanda ya wallafa a shafinshi na Facebook.