Kalmar shugabanci kalma ce da take nuni da wani babban matsayi da mutum yake da shi ko ya rike a cikin al’umma, wannan matsayin ba kowane mutum bane ya dace …
Umar Aliyu Fagge
-
Ra'ayoyiTaskar Matasa
Meyasa wasu mutane suke jin tsoron tofa albarkcin bakinsu wajen kawo gyara a siyasa?, Daga Umar Aliyu Musa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWannan ita ce babbar tambayar da take ci min tuwo a kwarya kuma kullum nake ganin baikon wannan alummar da suke jin tsoron kawo gayra a siyasar mu ta wannan …
-
Ra'ayoyi
Alakar dan Majalissar tarayya na Fagge da Al’ummar da yake wakilta, Daga Umar Aliyu Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIdan aka ce wakilin al’umma ana nufin wani mutum tilo da aka zaba ya wakilci al’ummar da ya fito daga cikin su domin kare musu hakkin su ta fuskoki daban-daban, …
-
Taskar Matasa
Wasu ‘yan Siyasar suna amfani da Jahilcinsu wajen Jahilartar da Matasa, Daga Umar Aliyu Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMATASHI:- Shi ne mutumin da ya tasa ko ya fara mallakar hankalin sa a tsakanin shekarun samartaka {puberty age}, wannan shi ne lokaci mafi wahala ga iyaye gurin tabbatar da …
-
A sati biyun da suka shude ne alummar Najeriya suka fito domin kada kuri’ar su ga mutumin da suka ga ya dace ya mulke su a matakin shugaban kasa, sanatoci, …
-
Sanin kowa ne cewa ilimi shi ne jigon rayuwar alumma a kowane matakin rayuwa, babu wata alkarya da zata samu cigaba ko kuma ta zama abin kwatance a idon duniya …
