Kiwon Lafiya

Yanzu yanzu: An samu karin mutum 10 masu dauke da Coronavirus, jumilla 184 a Najeriya

Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 10 a daren Alhamis.

Kamar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 184.

“A yau da misalin karfe 08:00 na dare an sake samun masu dauke da cutar ‘Corona Virus’ guda 10. An samu guda 7 a Lagos, 3 a Abuja.”

Ga jerin adadin da aka tabbatar a kowacce jiha;

 • Lagos – 98
 • Abuja – 38
 • Ogun – 4
 • Inugu – 2
 • Ekiti – 2
 • Oyo – 8
 • Edo – 4
 • Bauchi – 3
 • Osun – 14
 • Rivers – 1
 • Binuwai – 1
 • Kaduna – 4

Karin Labarai

Masu Alaka

Wasu manyan abubuwan da Buhari ya fada na saukakawa talaka a jawabinsa

Dangalan Muhammad Aliyu

Alhaji Aminu Dantata ya bai wa jihar Kano Naira miliyan 300 don yakar Coronavirus

Dabo Online

Gwamnati ba zata tallafawa wadanda suke da sama da N5000 a asusun banki ba – Sadiya Faruk

Dabo Online

Buhari ya bada umarnin rabar da Shinkafar da Kwastam suka kama

Dabo Online

Yanzu yanzu: Firaministan Burtaniya Boris Johnson ya kamu da Coronavirus

Dabo Online

Covid-19: Gwamnatin Kaduna ta amince a bude shagunan kayyakin abinci da na magani

Dabo Online
UA-131299779-2