0
‘Yan sanda a jihar Kano sun damke wata mota da mai dauke da buhun dangwalalliyar kuri’a da aka daddangwalawa jami’iyyar APC guda 17 a unguwar Sabon Gari.
Tini dai yan sandan suka cafke motar da matukanta don gudanar da binciken kwa kwaf.
Sauran labari yana zuwa.

