(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Zuwa ga Shugaba Buhari: Idan kai mai gaskiya ne, ka tonawa barayin kusa da kai asiri – Gwamnan Akwa Ibom

Karatun minti 1

Gwamnan jihar Akwai Ibom, Mr Emmaneul Udom ya kalubalanci shugaba Muhammadu Buhari daya bayyawa duniya irin badakalar da mukusantashi sukayi.

Gwamnan yace gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari yana bawa duk wani mai cin hanci da rashawa kariya, matukar yana jami’iyyar APC.

“Akwai masu yiwa haraji wawasu, kuma daga bisani sai su gudu APC domin a basu kariya.”

Gwamnan yace a shirye suke domin aikewa da masu kula da zabe 1000 a kowani akwati, domin kare akwatinan daga ‘yayan jami’iyyar APC wanda suke shirya yin magudin zaben.

A karshe ya godewa al’ummar jihar daga kananan hukumomi 30 dake jihar ta Akwa Ibom a bisa yacce suke bashi goyon baya.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog