KANO: Wata mata tayi yunkurin sace jariri

Karatun minti 1

Wata baiwar Allah mai suna Ade, tayi yunkurin satar jaririn da aka haifa kwana uku a asibitin Kuroda dake karamar hukumar Fagge a birnin Kano.

Ade ta bawa mai gadi naira dubu dari domin ya rufa mata asiri, ta shigo ta sato jaririn ta fita ba tare da ya fallasa ta ba. Mai gadi ya karbe kudi kuma yayi kiran mutane domin awon gaba da ita.

Yan uwan jaririn sun bayyana jin dadinsu ganin yacce bai gadin bai yi shiru ya kyale matar ta kama gabanta ba.

Kalli Bidiyo

Karin Labarai

Sabbi daga Blog