Copyrighted.com Registered & Protected

Zaben Gwamna: Gwamnan jihar Adamawa ya fadi akwatin gidan gwamnati

Gwamnan jihar Adamawa, Muhammad Bindow, yayi rashin nasara a akwatin gidan gwamnatin Adamawa.

Ga yadda sakamakon yake:

APC: 108

PDP: 167

%d bloggers like this: