Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sojojin Najeriya nada kwarewar da zasu fatattaki Boko Haram a arewa maso gabas. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa Buhari yayi wannan …
Adamawa
-
Maigari Bello Kasimu, mamba mai wakiltar Jalingo, Yorro da Zing a majalisar wakilai, jihar Adamawa ya raba kyautar baro ga mambobin kungiyar masu tura baro a mazabarsa da ke jihar …
-
Labarai
Kotu ta kwace zaben ‘Yan Majalissun jiha guda 2 daga APC ta baiwa PDP a jihar Adamawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafin zaben Majalissar Dokoki dake da zama a jihar Adamawa, ta kwace zaben ‘yan majalissun jiha na jami’iyyar APC guda 2. ‘Yan Majalissun su hada da Hon …
-
Labarai
Matuka Babura masu kafa 3 a jihar Adamawa sun fara yajin aikin ‘Gama-gari’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na muryar Amurka ya rawaito cewa; “Harkoki sun tsaya cik sakamakon wani yajin aikin gargadin da ‘ya’yan kungiya ta ‘yan keke-napep, wato ‘yan acaba suka faro a jihar …
-
Labarai
Adamawa: Fintiri ya kwace filayen makaratu da aka rabawa wasu shafaffu da mai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya kwace dukkanin filayen makarantu da aka rawaba wasu mutane a jihar. Darkatan watsa labarai da hulda da mutane na gwamnan jihar, Solomon Kumangar …
-
Gwamnan jihar Adamawa, Muhammad JIbrilla Bindo ya bayyana jagorancin jihar a matsayin aiki mai tsaurin gaske, inda ya kuma bayyana cewa yana da yakinin ya batawa wasu rai don haka …
-
Dan takarar Gwamnan jami’iyyar PDP ya lashe zaben Gwamnan jihar Adamawa. Hukumar INEC ta bayyana haka ne bayan kammala zaben cike gurbi da aka gudanar a jiya Alhamis 28/03/19. Alhaji …
-
Siyasa
Adamawa: Ganduje, El- Rufa’i na shirin kawo ‘Yan Sara-Suka domin tafka magudi – PDP
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Jami’iyyar PDP reshen jihar Adamawa, ta zargi jami’iyyar APC wajen shirin da take na dauko hayar ‘yan daba daga garuruwan Kaduna da Kano, domin …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Gwamnan jihar Adamawa ya fadi akwatin gidan gwamnati
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Adamawa, Muhammad Bindow, yayi rashin nasara a akwatin gidan gwamnatin Adamawa. Ga yadda sakamakon yake: APC: 108 PDP: 167
-
Siyasa
Zaben2019: INEC ta dage zabe a jihar Adamawa bisa mutuwar ‘dan takara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar zabe ta INEC ta dage gudanar da zaben ‘yan majalissun jiha a wani shashi na jihar Adamawa bisa rasuwar Adamu Kwanate. Kwanate dan jami’iiyar APC ya rasu ne yayin …
