Copyrighted.com Registered & Protected

Zaben Gwamna: Kwankwaso yaci akwatin kofar gidanshi

IJami’iyyar PDP ta lashe akwatin tsohon gwamnan Kano Dr Rabi’u Kwankwaso a mazabar sa dake garin Kwankwaso a karamar hukumar Kwankwaso.

Ga yadda sakamakon yake:

Gwamna:

APC: 201
PDP: 407

%d bloggers like this: