0

Murtala Sulen Garo, yayinda wani yake kokarin hana yunkurin aikata abinda yake so yayi

Yayinda ‘yan sanda suka tisa keyar kwamishinan
‘Yan sanda sun samu nasarar cafke kwamishinan kananan hukumomi na jira Kano, Murtala Sulen Garo a daren yau Litinin da misalin karfe 1:40 na dare.
Kwamishinan wanda suke tare da mataimakin gwamnan jihar Kano sunyi runkurin yaga takardar tattara sakamako a karamar hukumar Nassarawa.


