Jirgin sama mallakar Ethiophian Airlines yayi hatsari, anyi asarar rayuka 157

Karatun minti 1

Wani babban jirgin sama kirar 737 na kamfanin Ethiophian Airline na kasar Habasha yayi hatsari akan hanyarshi da zuwa kasar Kenya.

Hatsarin yayi sanadiyyar mutuwar fasinjoji 149 tare da ma’aikatan jirgin guda 8.

Da yake tabbatar da faruwar al’amarin, Prime Minister kasar Habasha, Abiy Ahmed yace suna mika sakon ta’aziyyar su ga iyalan wadanda hatsarin ya ritsa dasu.

Shima a nasa bangaren shugaban sashin kula da jiragen ya bayyana damuwarshi akan hatsarin jirgin mai lamba ET 302, kuma ya mika sakon ta’aziyar shi ga daukacin iyalan wadanda abun ya shafa.

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog