(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Gwamnatin Buhari zata samar da ayyukan yi miliyan 20 a zango na biyu – Minista

Karatun minti 1

Gwamnatin tarayyar Najeriya tace tanada shirin samar da ayyukan yi miliyan 20 a zangon mulkinta na biyu.

Ministan Kasuwanci da kamfanunuwa Dr Okechukwu Enelamah, ya bayyana haka ne a garin Abuja ranar Litinin a wata ganawa da yayi da masu ruwa tsaki a harkon kamfanunuwa wanda asusun ITF ya shirya.

Ministan daya samu wakilcin sakatarenshi, Mr Sunday Edet Akpan, yace gwamnatin zata samar da ayyukan daga bangarorin Noma, Sufuri, da sauran bangarori.

Minsitan yace karuwar rashin aikin yi ya zama babban kalubale ga kasa, ya tabbatar da cewa gwamnatin ta samu hubbasar kirkirar ayyukan yi ga marasa aikin yin.).

Yace ma’aikatar ta bada umarnin samar da ayyuka miliyan 20 a bangarorin aiki guda 4 masu habbaka tattalik arziki.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog