Labarai

Gwamnatin Buhari zata samar da ayyukan yi miliyan 20 a zango na biyu – MinistaGwamnatin tarayyar Najeriya tace tanada shirin samar da ayyukan yi miliyan 20 a zangon mulkinta na biyu.

Ministan Kasuwanci da kamfanunuwa Dr Okechukwu Enelamah, ya bayyana haka ne a garin Abuja ranar Litinin a wata ganawa da yayi da masu ruwa tsaki a harkon kamfanunuwa wanda asusun ITF ya shirya.

Ministan daya samu wakilcin sakatarenshi, Mr Sunday Edet Akpan, yace gwamnatin zata samar da ayyukan daga bangarorin Noma, Sufuri, da sauran bangarori.

Minsitan yace karuwar rashin aikin yi ya zama babban kalubale ga kasa, ya tabbatar da cewa gwamnatin ta samu hubbasar kirkirar ayyukan yi ga marasa aikin yin.).

Yace ma’aikatar ta bada umarnin samar da ayyuka miliyan 20 a bangarorin aiki guda 4 masu habbaka tattalik arziki.Karin Labarai

Masu Alaka

Zamu fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci – Buhari

Dabo Online

Gwamnatin Tarayya ta ware wa shirin farfado da jirgin saman “Nigeria Air” biliyan 47

Dabo Online

Cikin Hotuna: Ziyarar Shugaba Buhari zuwa birnin Dubai

Dabo Online

Bankin CBN ya ja kunnen Buhari akan yawaitar ciyo wa Najeriya bashi

Muhammad Isma’il Makama

Mun bawa gwamnonin jihohi cikakken taimako – Buhari

Dabo Online

Kyari ya yi biris da umarnin Buhari na cire wasu Jakadun Najeriya a kasashen waje

Dabo Online
UA-131299779-2