(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Jami’an ‘yan sanda sun kama masu garkuwa da mutane a Jigawa

Karatun minti 1

Rundunar Yan sanda ta Jihar Jigawa, reshen karamar hukumar Mallam MAdorisun yi nasarar cafke wad’ansu mutane da zargin su ne su ka kai farmaki ga mahaifiyar shugaban Karamar Hukumar Malam Madori, Hon. Bako Bk Kashin Dila.

A daren jiya ne dai, an zargi mutanen da yunkurin yin garkuwa da mahaifiyar shugaban karamar hukumar a gidanta dake Kashin DIla, sai dai basu sau damar yin garkuwa da itan ba.

‘Alhamdulillahi, sun shigo hannu, za kuma a gudanar da kyakkyawan bincike a kansu, sannan daga bisani a yanke hukumci a kan su.

Wakiln mu na jihar Jigawa ya tuntubi kakakin rundunar ‘yan Sanda na jihar, SP Abdul Jinjiri in da ya tabbatar masa da cewa abin bai kai ofishin jiha ba, sai zuwa nan gaba tukuna.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog