Gwamnan jihar Nassarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa an kama mutum 9 da ake zarginsu da hannu kan sace wa da kuma kashe shugaban APC na jihar, Mista Phillip Tatari …
Garkuwa da Mutane
-
A kalla mutum 1,570 ne a ka yi garkuwa da su a Najeriya cikin kankanin lokacin da bai wuce watanni 11 ba, binciken Jaridar Daily Trust ne ya tabbatar da …
-
Ana zargin wani matashi a jihar Kano mai suna Anas Sa’idu da kashe wani yaro mai shekara 16 da ya sace a karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano. DABO FM …
-
Rundunar Yan sanda ta Jihar Jigawa, reshen karamar hukumar Mallam MAdorisun yi nasarar cafke wad’ansu mutane da zargin su ne su ka kai farmaki ga mahaifiyar shugaban Karamar Hukumar Malam …
-
An samu nasarar samun ‘yar gidan, Hon Murtala Musa Kore, dan majalissa mai wakilar karamar hukumar Dambatta a majalissar jihar Kano, a daren ranar Talata, DABO FM ta tabbatar. A …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci hukumar tsaron Najeriya ta nuna kadan daga cikin masu garkuwa da mutane 250 da take ikirarin ta kashe a jihar Kaduna. Majiyar Dabo …
-
Wasu mahara sun bude wa motoci wuta a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja, kana sunyi gaba da fasinjoji da dama. Majiyar Dabo FM ta ruwaito cewa kakakin rundunar yan …
-
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa a duk fadin kasar nan babu inda ke karkashin Boko Haram ko dai dai da inchi guda ne. Majiyar Dabo FM ta ruwaito mai magana …
-
LabaraiMatsalarmu a YauTaskar Malamai
A tantance jami’an tsaro domin ana zargin akwai hannun su a hare hare -Sheikh Sani Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da …
-
Dubban mutane na tserewa daga kauyuka daban-daban na yankunan kananan hukumomin Chikun da Birnin Gwari inda suke neman mafaka a garin Buruku na jihar Kaduna a arewacin Najeriya. BBC ta …
-
‘Yan ta’adda masu garkuwa da mutane sun sace matar dan majalisar dokoki mai wakiltar karamar hukumar Miga, dake jihar Jigawa, Wanarabul Haruna Dangyatum. Rahoton da Dabo FM ta hada ya …
-
Hakimin Birnin Gwari kuma Sarkin Kudun Birnin Gwari Alhaji Yusuf Yahaya Abubakar, wanda aka yi garkuwa da shi kwanaki takwas da suka gabata ya kubuta daga hannun masu garkuwan. Rahoton …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Mal Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa, a yanzu haka duk fadin Najeriya babu babbar haya da ke da tsaron hanyar Kaduna zuwa Abuja. Dabo FM ta jiyo …
-
Abdulbasit Umar dan shekara 22 tare da abokansa su 2, sune Hukumar ‘Yan Sandan jihar Taraba ke tuhuma da sace ‘kanwarsa yar kimanin shekaru 10 Amina Umar a hanyar ta …
-
Iblis dai wani hatsabibin mai garkuwa da mutane ne dake jihar Ribas, inda rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Ribas a ranar Litinin suka samu nasarar kashe wannan gawurtaccen mai …
-
Labarai
Kaduna: Masu garkuwa da Mutane sun sace wanda yaje biyan kudin fansa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan bindigar dai sun sace, Yusuf Ishak a dai dai lokacin da ya kai musu kudin fansar abokin aikinshi da aka sace a unguwar Rigasa ta jihar Kaduna. Sashin Hausa …
-
Labarai
Masu Garkuwa sun kashe ‘yar shekara 8 tare da jefa gawarta cikin Rijiya a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa safiyar ranar Litinin, an tsinci Gawar Aisha Sani, yarinya yar shekara 8 da akayi garkuwa da ita, a cikin wata rijiya dake Tukuntawa, karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano. …
