Ana zargin wani matashi a jihar Kano mai suna Anas Sa’idu da kashe wani yaro mai shekara 16 da ya sace a karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano. DABO FM …
Yan Sanda
-
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani Boka da ake zarginsa da neman matasa su kawo masa idanuwar jarirai domin yayi tsafi da su a unguwar Hotoro ta birnin …
-
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta sanar da fara tantance masu son shiga aikin dan sanda. Hukumar ta ce za a tantance mutanen a Wuri Shedikwatar manyan ‘yan …
-
Rundunar Yan sanda ta Jihar Jigawa, reshen karamar hukumar Mallam MAdorisun yi nasarar cafke wad’ansu mutane da zargin su ne su ka kai farmaki ga mahaifiyar shugaban Karamar Hukumar Malam …
-
Rundunar ‘yan sanda Najeriya a jihar RIbas ta kama wani magidanci da zargin cefanar da jaririnsa jim kadan bayan mai dakinsa ta haifa masa shi. Rahotanni sun ce mutumin da …
-
Muhammad Aliyu Jami’in rundunar yan sandan Najeriya, Eze, ya rataye kanshi a bayan kantar sashin binciken manyan laifuka dake Yaba. An dai garkame dan sandan ne bayan zargi da ake …
-
Wasu mahara sun bude wa motoci wuta a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja, kana sunyi gaba da fasinjoji da dama. Majiyar Dabo FM ta ruwaito cewa kakakin rundunar yan …
-
LabaraiMatsalarmu a YauTaskar Malamai
A tantance jami’an tsaro domin ana zargin akwai hannun su a hare hare -Sheikh Sani Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da …
-
Shugaban Rundunar ‘yan sandan Najeriya IG Muhammad Adamu yayi wa kwamashinonin ‘Yan Sanda 13 karin matsayin zuwa mataimaka na II a matakin kasa. Bayan Karin wannan matsayi shugaban Rundunar ya …
-
Rundunar ‘Yan Sanda ta bakin kakakin ta na jihar Anambra, Haruna Muhammad, ta bada sanarwar kame wasu da ake zargin barayin yara ne a Awkan dake jihar Anambra. Kakakin rundunar …
-
Labarai
An mayar dasu Kiristoci bayan yin garkuwa da su – Yara 9 ‘yan Kano da aka ceto a Onitsha
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana yacce tabi dindigi waje ceto Yara guda 9 yan jihar da akayi garkuwa dasu aka kaisu garin Onitsha na jihar Anambra domin yin …
-
Ali Shehu lakcara ne a makarantar School of Technology dake Kano, inda wata kotun majistire dake kano ta bada umarnin aci gaba da tsare shi a gidan yari. Dabo FM …
-
Abdulbasit Umar dan shekara 22 tare da abokansa su 2, sune Hukumar ‘Yan Sandan jihar Taraba ke tuhuma da sace ‘kanwarsa yar kimanin shekaru 10 Amina Umar a hanyar ta …
-
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya reshen jihar Kano, ta bayyana cewa tana maraba da masu sha’awar shiga ma’ajiyar masu laifi a ofishin ‘yan Sanda domin shakatawa. Kakakin rundunar yan sanda ta …
-
Iblis dai wani hatsabibin mai garkuwa da mutane ne dake jihar Ribas, inda rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Ribas a ranar Litinin suka samu nasarar kashe wannan gawurtaccen mai …
-
BincikeLabaraiSabon Labari
‘Yan sanda sunyi alkawarin kama duk masu hannu a yiwa Pantami ihun ‘Bamayi’
Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da …
-
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kubutar da Daliban Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria guda uku da masu garkuwa da mutane sukayi garkuwa dasu akan Titin Kaduna zuwa Abuja. Mai …
-
Labarai
Sojoji ne suka fatattaki ‘Yan Sandan da suka kama ni, suka sakeni na tsere – Dan Kidinafa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRikakke kuma gagararren mai garkuwa da mutane, Hamisu Bala Wadume, ya bayyana yacce Sojoji suka taimashi ya tsere bayan da ‘yan sanda suka kamashi a garin Ibi na jihar Taraba. …
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun kashe DCP Umar Usman tare da cinnawa motocin ‘NEMA’ wuta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn bayyana Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta IMN da alhakin kisan DCP Umar Usman, mataimakin yan sanda a birnin tarayyar Abuja. DABO FM ta binciko cewa; duk dai a yayin …
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun kashe mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan Shia sun kashe DCP Usman Umar a yayin zanga-zangar da sukeyi don ganin an saki shugabansu, Sheikh Zakzaky. Mutuwar dan sandan ta sanya rundunar ‘yan sanda a cikin jimami …
