Copyrighted.com Registered & Protected

Kano: Ganduje yana yunkurin rage darajar sarautar Sarki Sunusi

Gwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje yana yunkurin ragewa mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu SUnusi darajar Sarauta.

Ganduje ya amince da bukatar dawo da matabar masarautu 4 dai dai da darajar sarautar Muhammadu Sunusi II.

Haka na zuwa ne bayan da majiyoyi suka tabbatar da Ganduje yana yin hakan ne domin zargin sarki Sunusi da goyon bayan Abba Kabir Yusuf, dan takarar gwamna a jami’iyyar PDP.

A zaman majalissar jihar Kano, kakakin majalissar, Hon Kabiru Alhassan Rurum ya karanta takardar da fadar gwamnatin ta aikewa majalissar akan kirkirar sababbin masarautu a Karaye, Bichi, Rano da Gaya.

Sauran Rahoton na shigowa………………….

Bayyana ra'ayi a sahafinmu na Facebook
Masu Alaƙa  ZABEN KANO: Duk wanda yace anyi kisa a zaben Kano, ya kawo Hujja - Gwamnatin Kano

Gargadi

Ba'a yarda wani kamfanin Labarai ko shafi yayi amfani da Rahotanninmu ba tare da tuntubarmu ba. Tuntube mu ta "submit@dabofm.com
%d bloggers like this: