Jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tumbuke wa daga babbar kotun kasa wadda ke karkashi babban mai sharia na kasa, CJN Tanko Muhammad. Rahoton da Dabo FM ta hada ya bayyana cewa kimanin gwamnoni 5 ke jiran hukuncin babbar kotun, inda gwamnonin da magoya bayan su suke cikin dari-dari. Yanke hukunciContinue Reading

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta amince da fara biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ma’aikatan jihar daga watan Disambar 2019. Ana sa ran ma’aikatan jihar zasu fara karbar albashin a tsakanun ranakun Litinin da Talata. Hakazalika gwamnati ta bayyana biyan bashin bashin cikon kudin tin daga watan Afirilun da karinContinue Reading

Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta sanar da tsige dukkanin hakiman da basu yi wa masarautar mubaya’a ba. Hakiman sun hada da Hakimin Bichi, Dambatta, DawakinContinue Reading

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahii Umar Ganduje, ya nada Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban Majalissar Sarakuna da dattawan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan tsammani da al’umma sukayi akan yiwuwar nada Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin shugaban Majalissar. Da yake bada sanarwar, AbbaContinue Reading

Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a matsayin shugaban majalisar sarakuna ta jihar Kano. Kafar Dabo FM ta jiyo jaridar PremiumTimes na furta hakan da sanyin safiyarContinue Reading

Hotunan Gadar a lokacin da aikin ya fara yin nisa;  Gadar kasan da gwamnati jihar Kano takeyi karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje a birnin Kano. Gadar da take a titin Magaji Dambatta Road, tsohon shatale-talen Dangi. Gwamnatin tace dai za’a kammala gadar cikin rabi zuwa karshen wannan shekararContinue Reading