Home SiyasaRarara ya gwangwaje Aminu Dumbulum da Miliyan 1 tare da galleliyar mota

Rarara ya gwangwaje Aminu Dumbulum da Miliyan 1 tare da galleliyar mota

by Muhammad Isma’il Makama
0 comments

Mawakin jam’iyyar APC,Dauda Kahuta Rarara ya bawa Aminu Dumbulum sabouwar mota da chekin zunzurutin kudi har Naira miliyan 1.

Cikin wani faifan bidiyo da aka aike wa DABO FM a yammacin Juma’a, ya bayyana Rarara yana mika chekin naira miliyan guda da mukullin galleliyar mota kirar ‘Honda Discussion Continue’.

Aminu Dumbulun dai tsohon dan jam’iyyar PDP ne wanda ya fice daga jamiyyar a makon daya gabata, wanda shine ya rera wakoki da dama ciki harda wakar Makafin Kwankwaso.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00