Fitaccen mawakin siyasar, Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rarara, ya bai wa ma shirin fina-finan Kannywood, Abubakar Bashir Mai Shadda dankareriyar motar zamani, DABO FM ta tabbatar. …
Rarara
-
Fitaccen mawakin siyasa a arewacin Najeriya, Dauda Adamu Rarara ya yi ganawar sirri da babban Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami a ofishin ministan dake birnin Abuja a ranar Litinin, …
-
Mawakin jam’iyyar APC,Dauda Kahuta Rarara ya bawa Aminu Dumbulum sabouwar mota da chekin zunzurutin kudi har Naira miliyan 1. Cikin wani faifan bidiyo da aka aike wa DABO FM a …
-
Da yammacin yau jam’iyyar APC Gandujiyya ta karbi daya daga cikin masu barkwanci a shafin sada zumanta wanda ake kira Shagiri Girbau. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa jam’iyyar APC …
-
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara …
-
Fitaccen mawakin siyasar, Dauda Adamu Rarara, ya fitar da sabuwar wakar biyo bayan nasarar da shugaba Muhammadu Buhari ya samu a kotun koli akan abokin takararshi, Atiku Abubakar na jami’iyyar …
-
Nishadi
Kannywood: Mawakan APC sun zargi Rarara da handame kudaden kungiyar da aka tara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHatsaniya ta barke a masana’antar Kannywood daga ‘yayan kungiyar Mawakan Arewa na jami’iyyar APC biyo bayan zargin da ake yiwa daraktan waken yakin neman zaben shugaba Buhari, Dauda Kahutu Rarara …
