Me ya faru da Adam A Zango yake ta barin na zance na babu dalili a Instagram?

Tin a makon da ya gabata ne fitaccen jarumin a masana’antar Kannywood, Adamu Zango yake ta hakilon zance. DABO FM ta bibiyi Adam Zango bisa irin kalaman da yake... Read more »

Babu wanda Mata suke So iri na, me zanyi da Aure? – Adamu Zango

Adam A. Zango, Jarumi a masana’antar fina-fina ta Kannywood ya bayyana cewa ‘yan mata sunfi sonshi akan kowa dake masana’antar fim, don haka me zai yi da aure. Adam... Read more »

Mai auri-saki ba mazinaci bane – Adamu Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya bayyana cewa, “Mutane su sani, mai auri-saki, ba mazinaci bane. Adam Zango ya bayyana haka ne a wata ganawar... Read more »

Duk mai hankali bazai hada ni da su Sheikh Dahiru Bauchi, Kabiru Gombe da Dangote ba – Adamu Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin da yafi kowanne suna a duniya. Wannan ne karo na biyu da jarumin... Read more »

Ko yaron da baya magana yasan waye Adamu Zango – Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin da yafi kowanne suna a duniya. Wannan ne karo na biyu da jarumin... Read more »

Ko dan darajar sunan Ali Nuhu dana sakawa ‘da na, bai kamata ya kaini Kotu ba – Zango

Fitaccen jarumin Kannywood, Adamu Zango ya bayyana rashin jin dadinshi bisa yacce jarumi Ali Nuhu ya kaishi gaban kotu. Adam Zango yace lallai Ali Nuhu ya bashi kunya matuka,... Read more »

Gobara a KANNYWOOD: Adam A. Zango ya zazzagi Ali Nuhu

Rigima ta barke tsakanin manya kuma fitattun jarumawa a masana’antar Kannywood, Adam A Zango da Ali Nuhu. Ba wannan ne karon farko da jarumawan sukan samu sabani ba, saidai... Read more »

Adamu Zango ya karbi darikar Kwankwasiyya.

A ranar Juma’a fitattacen jarumin Adamu Zango ya tasa keyarshi zuwa jami’iyyar PDP bayan wata ‘yar takadda da abokan sana’arshi a Kannywood. A shirye-shiryen gudanar da taron Kamfen din... Read more »