Mai auri-saki ba mazinaci bane – Adamu Zango

Karatun minti 1
Jarumi Adam Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya bayyana cewa, “Mutane su sani, mai auri-saki, ba mazinaci bane.

MALLAKAR BBC HAUSA

Adam Zango ya bayyana haka ne a wata ganawar shi da shashin Hausa na Rediyon BBC inda yaka amsa tambayar, Meyasa baka iya zama da mace?

“Ba kasa zama nayi da mace ba. Bazan iya cewa ga abinda ya hada ni da mata ta, ta 1,2 data 3.”

“Duk mutumin daya kasance zaiyi aure ya rabu da mace, ya kara aure ya rabu da ita ba mazinaci bane.”

Karin Labarai

Sabbi daga Blog