Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammad Buhari, Malam Garba Shehu ya bayya cewa iyalan shugaban kasa n lasisin hawa jirgin fadar gwamnati domin halartar kowane taro. Garba Shehu yayi …
Aisha Buhari
-
Tun a cikin watan Oktoba ne tsamin dangantaka ya tsananta tsakanin iyalan Mamman Daura da A’isha Buhari bayan ta dawo daga balaguron watanni biyu daga Turai. Wani faifan bidiyo da …
-
‘Yar gidan Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta samu maki mafi daraja a digirin data kammala. Dabo FM ta samo rahoton daga bakin mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari wanda ta …
-
Siyasa
Aisha Buhari ce ta assasa cire mukamin da Sanata Ahmad Lawan ya bayar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya janye aikin daya bawa Mr Festis Adebayo cikin kasa da awanni 48 bayan ya bashi mukamin mai bashi shawara a fannin labarai. Tin bayan …
-
Labarai
Aisha Buhari tace a rika kiranta da ‘First Lady’ ba uwargidan shugaban kasa ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHaj Aisha Muhammadu Buhari, ta bada sanarwar chanza sunan matsayinta daga mai dakin shugaban shugaban kasa zuwa ‘First Lady’ ta kasar Najeriya. Aisha Buhari ta bada sanarwar ne a waje …
-
Uwar gidan shugaba Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta saka abaya mai tsadar dalar Amurka 4,290, kwatankwacin Naira Miliyan 1,565,850. DABO FM ta binciko cewa, kamfanin dake dinkin rigunan …
-
Siyasa
Hannunka Mai Sanda: Aisha Buhari ta kara caccakar shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai dakin shugaba Muhammadu Buhari, Haj Aisha Muhammadu Buhari, yayi wata kakkausar suka ga Mai gidan nata, sukar da majiyoyinmu suka bayyana da hannunka mai sanda. Majiyoyin DaboFM sun rawaito …
