Copyrighted.com Registered & Protected

Kofin Turai: Barcelona ta ganawa Man UTD azabar kwallon kafa

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ragargaza Man UTD da ci 4 babu ko 1.

Kungiyar data karbi bakuncin Man UTD a filin wasa na Camp Nou ta lallasa Man U ta hannun Lionel Messi tare da Countinho.

Messi ne ya fara zura kwallo a ragar Man UTD a minti na 16, inda ya kara zurawa a minti na 20 kafin dan wasa Philippe Coutinho ya zura ta 3 a minti 61.

Barcelona ta hada jimillar kwallaye 4 a ragar Man UtD, a wasannin da aka buga a Old Trafford da Camp Nou.

Barcelona ta samu damar tafiya zagen daf dana karshe, inda zata kece raini da kungiyar da tayi nasara gobe tsakanin Liverpool da FC Porto.

Masu Alaƙa  Champions League: Bayan shafe shekaru 11, kungiyoyin Ingila zasu kara a wasan karshe

Masu alaka

Bayyana ra'ayi a sahafinmu na Facebook

Gargadi

Ba'a yarda wani kamfanin Labarai ko shafi yayi amfani da Rahotanninmu ba tare da tuntubarmu ba. Tuntube mu ta "submit@dabofm.com
%d bloggers like this: