A cigaba da bugun wasan kofi zakarun nahiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta fitar da Barcelona da ci 4 da nema a wasan da suka buga yau Talata 7/05/2019.
Dan wasa Divock Origi ne ya fara jefa kwallo a ragar Barcelona a cikin minti na 7.
Georginio Wijnaldum a minti na ’54
Georginio Wijnaldum a minti na ’56
Divock Origi a minti na ’79.
Liverpool ta kammala tafiya wasan karshe a wasan cin kofin zakarun nahiyar turai na bana.
Wasan ya tashi LIV 4- 0 BAR. AGG [ 4-3]