Ga cikakken tarihin Marigayi Sallaman Kano, Malam Aminu Dako. Sallaman Kano Aminu Dako dan Sallaman Kano Dako an haife shi a shekarar 1945 a Lokon Zagage da ke cikin gidan …
Mutuwa
-
Ahmad Rufa’i, dan majalissar dokokin jihar Kwara mai wakiltar karamar hukumar Patigi ya rasu da safiyar yau Talata. Sanarwar ta fito daga kakakin majalissar jihar, Salihu Danladi ta hannun mataimakinshi …
-
Labarai
Shugaba Buhari ya nuna alhininshi ga mutuwar Umar Sa’idu Tudun Wada
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana alhinin rashin fitaccen dan jarida, Alhaji Umaru Sa’idu Tudun Wada. Shugaban ya aike da sakon ne ta hannun mai magana da yawunshi, Mallam Garba …
-
Labarai
Allah Yayi wa fitaccen dan jarida Umar Sa’idu Tudun Wada rasuwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen dan Jarida, tsohon shugaban rukunin tashohin gidan Rediyon Freedom dake jihar Kano, Alhaji Umar Sa’idu Tudun Wada ya rasu a yau Lahadi. Alhaji Umaru ya rasu ne sakamakon hatsarin …
-
Haj Binta Kofar Soro, shahararriyar yar wasan kwaikwayo ta masana’antar Kannywood ta rasu. Ta rasu yau Asabar, 4 ga watan Mayun 2019. Muna fatan Allah yajikanta da rahma. Wasu daga …
